Taba Ka Lashe: 31.08.2016 | Al′adu | DW | 03.09.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 31.08.2016

Askin zamani na zama kalubalen da ke neman maida harkar wanzancin ta al'ada, tarihi.

Aski da aska, na daga cikin tsoffin al'adu da suka yi tasiri a zamannin da suka shude harma wasu na cin zamanin su a wannan zamani, to amma sai dai askin zamani na zama kalubalen da ke neman maida harkar wanzancin tarihi.

Sauti da bidiyo akan labarin