Taba Ka Lashe: 30.09.2015 | Al′adu | DW | 03.10.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 30.09.2015

Kulob din kwallon kafa na farko na 'yan gudun hijira da ke wasa a rukunin lig-lig na wadanda ba su mayar da kwallon kafa sana'a ba a Jamus.

A wani mataki na inganta zamantakewa da kuma rage kaifin mugun tunani, an kafa wani kulob din kwallon kafa na farko na 'yan gudun hijira a jihar Bavariya da ke kudancin Jamus. Daukacin 'yan wasan dai sun fito ne daga kasashen Iran da Iraki da kuma Afghanistan.

Sauti da bidiyo akan labarin