1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 29.08.2014

August 29, 2014

Gano kasusuwan gawarwaki masu tsawo fiye da misali a jihar Zinder.

https://p.dw.com/p/1D3kB

A Nijar Kungiyar binciken kayan tarihi ta shaharren mai binciken kayyakin tarihin Misrawa, Maitre Sule Garba ta yi nasarar gano kasusuwan gawarwakin wasu mutanen da.

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani