1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 28.12.2016

Mohammad Nasiru Awal
December 30, 2016

Wankan sarauta na mai marataba sarkin Abzin a Nijar, Alhadji Oumarou Ibrahim Oumarou, da ke zama sarki na 52. Wannan shi ne karon farko da aka yi wankan sarauta a cikin tarihin masarautar ta Agadez.

https://p.dw.com/p/2V47F

A kwanakin baya ne a jihar Agadez da ke arewacin Nijar aka yi wankan sarauta na mai marataba sarkin Abzin Alhadji Oumarou Ibrahim Oumarou, da ke zama sarki na 52. Wannan shi ne karon farko da aka yi wankan sarauta a cikin tarihin masarautar ta Agadez.