Taba Ka Lashe: 28.01.2015 | Al′adu | DW | 30.01.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 28.01.2015

Al'adar tabarma a Damagaram don taimakon juna

A wani mataki na taimakekeniya a lokacin aure ko wani biki, mazauna yankin Damagaram a jamhuriyar Nijar sun sake farfado da wata tsohuwar al'adarsu ta karo karo da ake wa lakabi da tabarma da suka gada daga iyaye da kankanin don karfafa zaman cude-ni in cude-ka.

Sauti da bidiyo akan labarin