Taba Ka Lashe: 27.+28.01.2016 | Al′adu | DW | 29.01.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 27.+28.01.2016

Bikin da ke zama na tarihi dai ya samu halartar manyan baki daga cikin kasar ta Nijar da kuma kasashe makwabta irinsu Najeriya da Benin.

Birnin Gaya da ke a Jamhuriyar ta Nijar ya dauki wani sabon harami kasancewa jihar ta dauki tsawon shekaru fiye da 40 ba a gudanar da irin wannan shagulgula ba.

Sauti da bidiyo akan labarin