1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 27.02.2013

February 28, 2013

Al'adar cire tsakanin Fulani Aborawa ko Bararoji a Nijar

https://p.dw.com/p/17nSn

Aborawa ko Bararoji wani jinsin Fulani ne a janhuriyar Nijar dake raya tsohuwar al'ada ta cire macen aure daga dakin miji, duk da cewa dokar kasar ta hana.

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani