Taba Ka Lashe: 23.11.2016 | Al′adu | DW | 24.11.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 23.11.2016

Bikin fina-finan Afirka a birnin Kwalan na Jamus, inda fim din "The Rising of the Son" ya kasance daya daga cikin fina-finan da aka gabatarwa.

A kwanakin baya ne a birnin Kwalan na nan Jamus aka yi bikin fina-finan Afirka inda aka gabatar da jerin fina-finai daga nahiyar. Daya daga cikinsu shi ne wani fim mai taken "The Rising of the Son" wato "Da ya yunkuro" wanda wani mawaki dan kasar Saliyo ya shirya tare da hadin guiwar wasu matasa da suka taba yin irin rayuwar gararamba kan titi a Saliyo.

Sauti da bidiyo akan labarin