Taba Ka Lashe: 23.01.2013 | Al′adu | DW | 24.01.2013
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 23.01.2013

Hira da dalibai da malaman Hausa a jami'ar Warsaw ta kasar Poland

A ziyarar da ya kai birnin Warsaw a kwanakin baya, Saleh Umar Saleh na sashen Hausa na DW ya zanta da malamai da kuma dalibai dake koyan harshen Hausa a jami'ar babban birnin kasar ta Poland.

Sauti da bidiyo akan labarin