Taba Ka Lashe: 22..4.2020 | Zamantakewa | DW | 28.04.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Taba Ka Lashe: 22..4.2020

Shirin na wannan lokaci, ya yi nazari kan matakan da malaman addinin suka dauka a Najeriya da Nijar, na dakatar da gabatar da tafsiri cikin taron jama'a lokacin azumin Ramadana, sakamakon annobar Coronavirus.

Saurari sauti 09:45