1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 22.+23.06.2016

June 24, 2016

Al'adar tashe a kasar Hausa a lokacin azumin watan Ramadan, al'ada ce da ta samo asali tun shekaru aru-aru da suka wuce.

https://p.dw.com/p/1JCcU

A yayin da aka shiga kwanaki goma na tsakiyar watan Ramadan, a wasu jihohin arewacin Najeriya har ma da Jamhuriyar Nijar, lokaci ne na raya al'adar tashe da nufin nishadantar da masu azumi. Sai dai wannan al'ada ta fara fuskantar komabaya a wasu yankunan na kasar bisa dalilai dabam-dabam.

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani