Taba Ka Lashe: 22.07.2015 | Al′adu | DW | 24.07.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 22.07.2015

Shirin ya duba dadadden harkar zirga-zirgar sufurin jama'a a Bonn.

Sufurin jama'a na ababan hawa ya samu bunkasa a Turai, inda ake amfani da motocin bas da jiragen karkashin kasa da sauran ababan hawa don saukaka zirga-zirgar jama'a.

Sauti da bidiyo akan labarin