Taba Ka Lashe: 21.10.2015 | Al′adu | DW | 23.10.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 21.10.2015

Mawallafa daga nahiyar Afirka sun baje kolin littattafansu a kasuwar ta bana.

Mutane kusan dubu 300 suka halarci taron baje kolin litattafan na bana wanda ya ninka na bara har sau biyu. A wannan karon masu shirya baje kolin sun sauya tsarin ta yadda aka kara inganta dangantakar da ke tsakanin masu rubutu da wadanda ke buga littattafan daga duk kasashen duniya domin ya kara armashi, kuma abin da suka ce ya kawo wannan nasara ke nan.

Sauti da bidiyo akan labarin