1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 21.06.2017

Mohammad Nasiru Awal
June 25, 2017

Tsadar kayayyakin masarufi da rashin kudi a hannun jama'a sun dakushe armashin shirye-shiryen karamar Sallah.

https://p.dw.com/p/2fLPk

A yayin da al'ummar Musulmi a ko-ina cikin duniya suke shirin yin bankwana da azumin watan Ramadana na wannan shekara, yanzu hankali ya karkata wajen shirye-shiryen Sallah karama, inda magidanta ke kokarin sama wa iyali da sauran dangi da abokan arziki da ma masu karamin karafin kayayyakin Sallah.