Taba Ka Lashe: 21.02.2018 | Al′adu | DW | 24.02.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 21.02.2018

Ziyara a gidan tarihin Neanderthal da ke garin Düsseldorf babban birnin jihar North Rhein Westfalia da ke yammacin Jamus.

Binciken da ya gano sassan wasu kasusuwan halitta irin na dan Adam da ya shekara sama da dubu 400,000 a duniya, shi ke daukar hankalin jama'a da dalibai masu bincike a wannan gidan tarihi na Neanderthal. Za mu ji alakar halittun Neanderthal da goggon birin da Turawa ke alakantawa da tsatson dan Adam sannan mu ji alakar Neanderthal da dan Adam, da kuma yadda suka wanzu a kasashen Turai.

Sauti da bidiyo akan labarin