Taba Ka Lashe: 20.+21.01.2016 | Al′adu | DW | 22.01.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 20.+21.01.2016

Kungiyar ta gudanar da wannann taro ne a garin Numan da ke kudancin jihar Adamawa da ke Arewa maso Gabashin Najeriya.

A kokarin da take yi na tabbatar da zaman lafiya da fahimtar addini a Najeriya, a kwanan baya kungiyar Tarayyar Iklisiyoyin Najeriya wato TEKAN a takaice, ta shirya wani taron fadakar da mabiya bukatar kaucewa gurbatacciyar koyarwa ta addini, wadda kungiyar ta lura ita ce babbar matsala a addinan duniya a halin yanzu.

Sauti da bidiyo akan labarin