Taba Ka Lashe: 16.+17.03.2016 | Al′adu | DW | 18.03.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 16.+17.03.2016

Masana harshen Hausa sun bayyana wakokin Hausa na zamani da cewa sun taimaka wajen ci gaban adabi da al'adun Hausawa.

Masana harshen Hausa sun bayyana wakokin Hausa na zamani da cewa sun taimaka wajen ci gaban adabi da al'adun Hausawa a ko ina tun lokacin da daliban jami'o'i da sauran makarantun ilmi mai zurfi suka fara bincike da rubutu a kansu. A wannan makon filin na TKL da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da addinai da zamantakewar jama'a, ya yi nazari kan gudunmowar daya daga cikin wakokin irin wadannan mawaka na zamani a bangaren ci gaban adabi da al'adun Hausawa, wannan mawakiya dai ita ce Maryam Fantimoti.

Sauti da bidiyo akan labarin