1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 14.11.2018

Mohammad Nasiru Awal
November 16, 2018

Gidan abinci na farko na 'yan Siriya a Berlin, wanda 'yan gudun hijira ke tafiyar da shi.

https://p.dw.com/p/38OGJ

Wani nazari da aka gudanar baya bayan nan ya nuna cewa akasarin Jamusawa na goyon bayan matakin sajewar baki 'yan ci-rani a kasar. Nazarin ya gano cewa mutane da ke da alaka kai tsaye da 'yan gudun hijira ke kan gaba wajen kwatanta huldarsu da cewa kyakkyawa ce.  Don tabbatar da wannan ikirari shirin Taba Ka Lashe ya kai ziyara a wani gidan abinci na Siriya da ke a Berlin wanda 'yan gudun hijira ne ke tafiyar da shi.