1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 14.08.2024

Gazali Abdou Tasawa AH
August 22, 2024

Karuwar mawakan Manzon Allah da Ahlil baitin gidansa da kuma waliyyai a Jamhuriyar

https://p.dw.com/p/4jn2j
Hoto: Getty Images/AFP/B. Hama/picture-alliance/Bildagentur-online/AGF-Masci

Sannu a hankali yawan sha'irai mawakan Manzon Allah da Ahlil baitin gidansa da kuma waliyyai na karuwa a tsakanin matasa a Nijar. Sai dai sabanin takwarorinsu na Najeriya, sha'iran Nijar na kokawa da rashin samun tallafi wanda ya sa sha'iri zai kwashe shekaru yana gabatar da kasidu ba tare da iya fiddo da album Ko da daya ba.