Taba Ka Lashe: 14.08.201308/15/2013August 15, 2013'Yan gudun hijira a matsayin masu dakon kayahttps://p.dw.com/p/19QcHHoto: picture-alliance/dpaTalla Matakin da magajin garin Schwäbisch-Gmünd dake kudancin Jamus ya dauka na ba wa masu neman mafakar siyasa da 'yan gudun hijira a garin izinin dakon kayan matafiya jirgin kasa a kan Euro 1.05 yana shan suka.