1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 14.05.2014

May 15, 2014

Bikin baje kolin kayayyakin kade-kaden gargajiya a Masar

https://p.dw.com/p/1C0cN
Ägypten Tradition Musik
Hoto: picture alliance / Oliviero Olivieri/Robert Harding

Ma'aikatar lura da kiyaye al'adu ta Masar ta gudanar da bikin baje kolin kayayyakin kade- kade da raye-rayen gargajiya na kasa da kasa, don nuna mahimmancinsu wajen raya al'adu da kara dankwan zumunci tsakanin al'umomin kasashen duniya.