1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shekaru 75 na ruwan bama-bamai a Jamus

Daniel Pelz Muhammad Nasiru Awal
February 18, 2020

Ranar 13 ga watan Fabrairu na shekarar 1945 jiragen yakin Birtaniya da Amirka suka kaddamar da farmaki a Dresden da ke gabashin Jamus tare da hallaka mutane fiye da dubu 25.

https://p.dw.com/p/3Xw0P