Taba Ka Lashe: 09.11.2016 | Al′adu | DW | 12.11.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 09.11.2016

Taron kara wa juna sani na matasa masana rubutun waka wato Poetry da turanci a Legas.

A kwanakin baya ne masana ilmin waka da a turance ake cewa Poetry suka gudanar da wani taron kara wa juna sani na mako guda a tsakanin 'yan kasashen nahiyar Afirka a birnin Legas cibiyar kasuwanci a tarayyar Najeriya. Taron ya biyo bayan wani makamancinsa ne da cibiyar raya al'adun Jamus ta Goethe Institut a Legas ta shirya wa masana ilmin rubuce rubuce da wake musamman ga matasa domin zama masu dogaro da kai maimakon zaman kashe wando. 

Sauti da bidiyo akan labarin