Salon rayuwaJamus
Taba Ka Lashe 09.10.2024
October 9, 2024Talla
Yakin cacar baka da aka yi tsakanin Amurka da Rasha da tasirin marubuta masu goyon bayan gwagwarmayar ‘yan Nazi da fatawar hukumomin Iran kan fitattacen marubucin nan Salman Rushdie na daga cikin jigon bikin baje-kolin littattafan birnin Frankfurt wato Frankfurt Book Fair, wanda ke cika shekaru 75 tun bayan assasa shi kimanin shekaru 562 anan tarayyar Jamus.