Taba Ka Lashe: 08.+09.06.2016 | Al′adu | DW | 10.06.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 08.+09.06.2016

Matakan horas da Limamai tare da tsara wa'azi a masallatai domin kauce ma fadawa cikin kaifin kishin addini.

A Kamaru, Islama na daga cikin manyan addinai biyu da 'yan kasar ke bi. Sa dai hare-hare daga tsagerun Boko Haram a yankin arewacin kasar da ya kunshi dimbin musulmi ke fama da su, ya sa shugabannin addini zabura, don hana amfani da wannan dama wajen raba kawunan Musulmi. Saboda haka ne suka dauki matakan horas da Limamai tare da tsara wa'azi a masallatai domin kauce ma fadawa cikin kaifin kishin addini.

Sauti da bidiyo akan labarin