1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 08.01.2014

Mohammad Nasiru AwalJanuary 9, 2014

Bikin raya al'adun al'ummar Kambari a Najeriya

https://p.dw.com/p/1AnnS
Hoto: imago/Africa Media Online

A karshen ko wace shekara kabilar Kambari dake garin Salka na masarautar Kwantagora dake jihar Neja, suna gudunar da bikin raya al'adun gargajiyarsu. A wata Disamban shekarar 2013 ma Kambarawan sun hadu a garin na Salka inda ska gudanar da bikin al'adu.