1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 07.10.2015

Mohammad Nasiru AwalOctober 12, 2015

A wani matakin bunkasa harshen Hausa a fannin wamkokin Zamani, matasa mawakan a arewacin Najeriya na amfanin da harshen wajen rera wakokin Hip-hop da Rap.

https://p.dw.com/p/1GmVv

Matasa mawaka a arewacin Najeriya sun mayar da himma wajen amfanin da harshen Hausa suna rera wakokin Hip-hop da Rap domin wayar da kan takwarorinsu kan kyawawan al'adun gargajiya da kuma kyautata zamantakewa.