Taba Ka Lashe: 07.03.2018 | Al′adu | DW | 10.03.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 07.03.2018

Kungiyoyin Yahudawa a kasashen yankin tsakiyar Turai sun nuna damuwa dangane da karuwar ayyukan kyamar Yahudanci a yankin.

 A kasar Poland shugaban kungiyar Yahudawa a birnin Warsaw ya ce Yahudawa na cikin zullumi da damuwa suna kuma fuskantar tursasawa. A kasar Hungary jam'iyyar Jobbik ta masu matsanancin ra'ayin rikau a fili ta nuna batanci ga Yahudawa sannan a kasar Austriya aikata laifi masu nasaba da kyamar Yahudanci ya ninka fiye da sau biyu a cikin shekaru 10 da suka wuce.

Sauti da bidiyo akan labarin