Taba Ka Lashe: 06.02.2013 | Al′adu | DW | 07.02.2013
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 06.02.2013

Tarihin masarautar Wukari a jihar Taraba, Najeriya

Al'ummar Jukun, wadda a yanzu hedikwatar masarautarta ke garin Wukari a jihar Taraba da ke yankin arewa maso gabashin Najeriya, tana da alaka da wasu daga cikin kabilun da suke zaune musamman a yankin arewa maso tsakiyar Najeriya, harma da wasu sassa daban daban na kasar.

Sauti da bidiyo akan labarin