Taɓa Ka Lashe 23.12.09 | Al′adu | DW | 26.12.2009
 1. Inhalt
 2. Navigation
 3. Weitere Inhalte
 4. Metanavigation
 5. Suche
 6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa Ka Lashe 23.12.09

Bikin Kirsimetti a Jamus ga waɗanda ba Kiristoci ba

Alƙalumma sun yi nuni da cewa kimanin kashi 30 cikin 100 na Jamusawa mabiya wasu addinai ne da ba sa gudanar da bikin Kirsmetti, amma suna samun kansu cikin hada-hadar bikin. Duk da haka dai suna ba da ta su gudunmawar kana kuma suna maraba da wannan lokaci na Kirsmetti. Al´ummomi mafi yawa da Kiristoci ba a nan Jamus kuma mafi yawa a tsakanin baƙin da suka yi ƙaƙagida a nan ƙasar su ne Musulmai.

Sauti da bidiyo akan labarin

 • Kwanan wata 26.12.2009
 • Mawallafi Mohammad Awal
 • Bugawa Buga wannan shafi
 • Permalink https://p.dw.com/p/LDzv
 • Kwanan wata 26.12.2009
 • Mawallafi Mohammad Awal
 • Bugawa Buga wannan shafi
 • Permalink https://p.dw.com/p/LDzv