Taɓa Ka Lashe: 03.03.2010 | Al′adu | DW | 04.03.2010
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa Ka Lashe: 03.03.2010

Rangadin tawagar littattai da karatu a Nijer a shekara ta 2010

Tawagar yaɗa harshe da al´adu tare da haɗin guiwar ƙungiyar marubuta ta ƙasa da gidajen adana littattafai a janhuriyar Nijer ta kammala rangadin wasu jihohin ƙasar da ta saba yi a kowace shekara. A lokacin wannan rangadin tawagar ta shirya tarukan ƙarawa juna sani da faɗakarwa kan muhimmancin karatun littattafai.

Mawallafi: Mohammad Nasiru Awal

Edita: Zainab Mohammed Abubakar

Sauti da bidiyo akan labarin