1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Su waye 'yan tauri a kasar Hausa?

Aliyu Abdullahi ImamMay 2, 2018

Kuna son samu karin haske game da 'yan tauri a kasar Hausa? Saurari hirar da abokin aikinmu Aliyu Abdullahi Imam ya yi da Bala Dan Garba Abubakar wanda shi ne magajin aska a jihar Kadunan Najeriya.

https://p.dw.com/p/2x2YS