Su wane ne ke fada a rikicin Siriya? | Duka rahotanni | DW | 11.12.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Su wane ne ke fada a rikicin Siriya?

Yakin basasan kasar Siriya ya samo asali ne daga boren juyin juya halin daya mamaye kasashen yankin Gabas ta Tsakiya da Arewacin Afirka a 2011. Rikicin kawo yanzu, ya janyo mayaka daga sassa saban daban na duniya.