Spain: Tsawaita dokar kulle a wasu wurare | Duka rahotanni | DW | 12.05.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Spain: Tsawaita dokar kulle a wasu wurare

Gwamnatin Spain ta tsawaita matakin rufe dukkan otal-otal da mashaya da gidajen cin abinci har zuwa karshen shekara sakamakon annobar corona, lamarin da ya haifar da rudani kan makomar yawon shakatawa a garuruwan da ke kusa da teku a kasar.

A dubi bidiyo 02:41