Sojin Najeriya na kokarin kwato garuruwa 6 a Borno | Media Center | DW | 31.12.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Media Center

Sojin Najeriya na kokarin kwato garuruwa 6 a Borno

Rundunar Sojojin Najeriya ta sanar da rufe hanyar Maiduguri zuwa Munguno wanda ke hadewa da Baga saboda fafatawar da take yi da mayakan Boko Haram wanda su ka karbe iko da gauruwa 6 a kwanaki bakwai da su ka shude.

Saurari sauti 03:25