1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sojan Nijar sun halaka daruruwan 'yan Boko Haram

Salissou Boukari YB
January 3, 2019

A kokarin yakar 'yan ta'adda musamman ma mayakan Boko Haram a gabashin kasar Nijar iyaka da Najeriya, sojojin Nijar da suka kaddamar da wani farmaki sun yi nasara kan mayakan na Boko Haram tare da kwace kayayyakinsu.

https://p.dw.com/p/3Ayrc