Sinima ta makafi a Kamaru | Shiga | DW | 06.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Shiga

Sinima ta makafi a Kamaru

Christian Kwessi na son ganin ya saukaka al'amura ga mutanen da ke larurar makanta a birnin Doula da ke jamhuriyar Kamaru. Dabarun da yake amfani da su wajen yin haka shi ne ta hanyar fadarkar da hukumomi da wasu fina-finai da ya shairya wa makafi da masu gani ko da dai ya fuskanci kalubale da dama.

A dubi bidiyo 03:02
Now live
mintuna 03:02