Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin yayi kia da a gudanar da taron kasa da kasa,game da yankin gabas ta tsakiy | Labarai | DW | 13.02.2007
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin yayi kia da a gudanar da taron kasa da kasa,game da yankin gabas ta tsakiy

Shugaba Conte ya ce Shugaban kasar Guinea Lansana Conte ya kafa dokar ta baci hade da dokar kot a kwana ta soja a duk fadin kasar.A cikin wani jawabin da ya gabatar ta gidajen rediyo da telebijin shugaba Conte ya haramta taruruka da zanga zanga ya kuma baiwa sojoji karin karfin iko tare da hana fitar dare.

An shiga wannan hali na kafa dokar ta talala ne,bayan da shugabanin tarrayar kungiyoyin kwadago ta kasar suka bada sanarwar sake komawa yajin aikin da ya gurgunta al’amuran sadarwa a babban birnin na Conakray da kuma ayyukan hakan mu’adinin bauxite da Guinea ke tinkaho ta shi.Mutane da dama suka rasa rayukansu sakamakon arangamar da aka sha famar yi tsakanin

yansanda da masu zanga-zanga a cikin makonnin baya-bayan nan.

dokar tabacin zataci ne har ya zuwa ranar 23 ga wata.