1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirye shiryen zaben Najeriya ya kankama

Zainab Mohammed Abubakar
February 2, 2023

A bangaren shirin tunkarar zabbukan Najeriya da ke tafe a ranar 25 ga watan Fabrairu, kungiyoyi da mahukunta sun dukufa wajen ilimantar da jama'a a kan zabe mai tsabta.

https://p.dw.com/p/4N2Q6
Nigeria l Wahlurne, Junge Wählerin gibt ihre Stimme ab
Hoto: picture alliance / NurPhoto