Shirye-shiryen zabe a Najeriya na cike da zargi | Duka rahotanni | DW | 26.01.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirye-shiryen zabe a Najeriya na cike da zargi

A yayin da ake shirin tunkarar zabe a Najeriya wanda ke cike da zarge-zarge daga jam'iyyun adawa, tsohon shugaban kasar Olusegun Obasanjo ya yi kira da a gudanar da zabukan cikin adalici da kwanciyar hankali.

A dubi bidiyo 03:26