Shirye-shiryen Salla Karama a Nijar | Duka rahotanni | DW | 22.05.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirye-shiryen Salla Karama a Nijar

Shirye-shiryen Karamar Sallar ta bana na gudana ne a birnin Damagaram cikin yanayi na matsin tattalin arziki da ake fama da shi, sakamakon tagayyara al'amura da annobar COVID-19 ta yi wa kasashen Duniya.

A dubi bidiyo 02:50