1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Hukumar zaben Najeriya ta karfafa shirye-shirye

Suleiman Babayo USU
January 12, 2023

Yayin da zaben Najeriya ke karatowa hukumar zaben kasar tana ci gaba da fitar da alkaluman gami da shirye-shiryen samun zabe mai karbuwa.

https://p.dw.com/p/4M3ut
Najeriya I Shirye-shiryen zabe
NajeriyaHoto: DW/Gänsler

Hukumar zaben Najeriya ta baje kolin sunayen mutanen da aka yi wa rajistar da yawan su ya kai milyan 93 da dubu 500. An gano kura kurai a cikin rajistar.