1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma:28.04.2019

Zulaiha Abubakar
April 28, 2019

Za kuji cewar babban alkali a kasar Bangaladash ya yankewa wasu mutane uku 'yan kabilar Rohingya hukuncin zaman gidan kaso na shekaru 10 kowannensu sakamakon samunsu da mallakar bama-bamai .

https://p.dw.com/p/3Hapq