1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma:19.01.2019

Zulaiha Abubakar
January 19, 2019

Za kuji cewar Jagoran adawa na kasar Siriya Nasr al-Hariri ya bayyana shakku a yunkurin sulhu a kasar sakamakon rashin kyakkyawar niyya daga bangaren wakilan kasashen dake jagorantar batun.

https://p.dw.com/p/3BqrK