Shirin Yamma | Duka rahotanni | DW | 26.03.2023
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma

A cikin shirin za a ji cewa: Mataimakiyar shugaban Amirka Kamala Harris ta isa kasar Ghana a matakin farko na ziyarar da ta fara a wasu kasashen Afirka, Ukraine ta bukaci kwamitin sulhu na MDD da ya yi zaman gaggawa kan shirin Rasha na aike da makaman nukiliya Belarus.