Shirin Yamma | Duka rahotanni | DW | 20.10.2022
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma

A cikin shirin za a ji cewa, hukumomi sun ce kimanin mutum 50 aka tabbatar da mutuwarsu, wasu gommai kuwa suka jikkata sakamakon zanga-zangar adawa da sabuwar gwamnatin riko. Ita kuwa gwamnatin Masar ta kammala shirin kaurar da babban birnin kasar daga Alkahira zuwa wani sabon wuri a tsakiyar Hamada.