Shirin Yamma | Duka rahotanni | DW | 16.01.2022
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma

A cikin shirin za a ji cewa shugabanin kasashen Afirka da sauran manyan 'yan siyasa a Mali na ci gaba da aike wa da sakon ta'aziyarsu bisa rasuwar tsohun shugaban kasar Ibrahim Boubacar Keita da aka hambarar da gwamnatinsa.

Saurari sauti 59:59