1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Yamma

December 17, 2021

Cikin rahotannin za a ji cewa bankin duniya ya bayar da kudi kimanin dala miliyan 800 a matsayin tallafi ga marasa karfi a Najeriya, daidai lokacin da kungiyoyin kwadago ke shirin nuna fushi saboda kokarin gwamnati na kara farashin man fetir. A Nijar, kungiyoyin yaki da cin zarafin mata sun cimma wasu nasarori.

https://p.dw.com/p/44UxH