1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
November 15, 2021

A cikin shirin za a ji cewa Saudiya ta nuna yiwuwar bai wa sauran Musulman kasashen duniya damar shiga kasarta don yin aikin hajji a shekara mai zuwa, a yayin da a Najeriya kungiyar ta'addanci ta ISWAP ta sake gabatarwa Najeriya da sabuwar barazana bayan gumurzun da ta yi da sojoji a karshen mako.

https://p.dw.com/p/432Yz