Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Gwamnatin Najeriya, ta sake karyata zargin da aka yi wa jami'an tsaron kasar na kashe matasan da suka yi zanga-zangar adawa da 'yan sandan SARS a bara.
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, ya kaddamar da matatar man fetur ta Dangote a Ijebu Lekki a birnin Legas, matatar da ke iya sama wa sama da mutum dubu 100 aikin yi.
Kwamitin da gwamnatin jahar Legas ta kafa don gudanar da bincike kan rikicin ENDSARS yayi bayani kan yawan kudaden da aka bayar a matsayin diyya ga wadanda suka tafka asarar rayuka da dukiya.
Hukumomi a Najeriya sun ce suna biyan diyyar rayuka da dukiyoyin da aka rasa a lokacin zanga-zangar kyamar 'yan sandan SARS da aka yi a bara. Sai dai kungiyoyi na karyata hakan.
Jami'an rundunar sojojin Najeriya sun yi amfani da harsashi mai rai, yayin tarwatsa masu zanga-zangar #EndSARS a jihar Lagos cikin shekarar da ta gabata ta 2020.